Thursday, July 12, 2012

MOTOCI GOMA DA SUKA FI TSADA A DUNIYA: WACCE ZA KA SAYA?

Mallakar motar hawa wani abune da sai mai hali zai iya yi. Alokacin da ka ke raina taka sai kaga wani kuma ita ya ke fatan ya samu. Alokacin da wani kuma ya ke raina  maka taka, sai yaga wacce shi kuma tafi tasa.

Haka abin yake.

Yau za mu nuna maku motoci guda goma da suka fi kowadanne motoci a duniyar nan tsada. 

A zahirance motocin sunfi goma, amma kuma akwai wadanda kudinsu dayane. Wannan yasa muka barsu a goman.

Asha kallo lafiya. 

 

SUNA: Bugatti Veyron Super Sports FARASHI: N388,800,000  GUDU: Zata iya gudun Mil 267 a awa daya kacal (wato idan ta sami hanya mai kyau, zata iya zuwz Abuja daga kano a cikin kasa da awa daya kacal!

 

 

 

 


SUNA: Aston Martin One-77 FARASHI: N299,700,000 GUDU: Zata iya gudun mil 220 a awa daya kacal

 

  

   

 

 

 

 





SUNA: Pagani Zonda Clinque Roadster FARASHI: N299,700,000 GUDU: Zata iya gudun Mil 217 a awa daya.


 

 

 

 

 

 

 


SUNA: Lamborghini Revento FARASHI: N259,200,000 GUDU: Zata iya gudun Mil 211 a awa daya

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

SUNA: Koenigsegg Agera R  FARASHI: N259,200,000  GUDU: Zata iya gudun Mil 235 a wa daya

 

 

 

 

 

 

   

 

 



SUNA: Maybach Landaulet  FARASHI: N223,560,000  GUDU: (ba cikakkyen bayani)

 

 

 

 

 

 



 

 



SUNA: Zenvo STI  FARASHI: N198,450,000  GUDU: Zata iya gudun Mil 233 a awa daya

 

 

 

 

 

 

 


SUNA: Mclaren FI  FARASHI: N157,140,000  GUDU: Zata iya gudun Mil 240 a awa daya

 

 

 

 

 

   

 

 


SUNA: Ferrari Enzo  FARASHI: N157,140,000  GUDU: Zata iya gudun Mil 217 a awa daya

 

 

 

 

 

 


 

 

 

 

 

 

 

SUNA: Fagani Zonda C12 F  FARASHI: N108,106,000  GUDU: Zata iya gudun Mil 215 a awa daya

 

 

 

 


 


SUNA: SSC Ultimate Aero  FARASHI: N106,012,800  GUDU: Zata iya gudun Mil 257 a awa daya

 

 

 

 

 

 


SUNA: AScari A10  FARASHI: N105,300,000  GUDU: Zata iya gudun Mil 215 a awa daya

 

 

 

   

 

 

No comments:

Post a Comment